6 Feb 2018

ZUBAR GASHI

ZUBAR GASHI MATA ◈◈・ ZUBAR GASHI ℳATA ・◈◈ Sai ki samu sim - sim da jir - jir kamar cokali goma(10 ) ko sama da haka , sai ki hadasu da man habba karamar kwaiba sai ki rinka shafawa safe da yamma. 

⇲ ☏℡ 08107426891 
⇲ © ■ GIDAN ✭✭ AURE ✭✭■

No comments:

Post a Comment