6 Feb 2018

YANDA AKE HADA MAN GASHI

YADDA AKE HADA MAN GASHI
ABIN BUKATA:
1 . Ap Oil
2 . Man Shafawa
Yadda Zaka/ ki Hada Asamu Manshafawa mafi kankanta wato mai araha sai a juye kwalbar ap oil gaba daya sai asami wani abu a juya sosai sai a rufe bakin tsawon minti biyu { 2 } ko uku { 3 } shikenan ya hadu.

DOKOKIN AMFANI DA SHI
1 . Mutane 2 Basa Tabawa .
2 . Baa Barinsa A bude
3 . Baa Amfani Da Manshafawa Mai Tsada Sai [ Locak One]
4 . Baa Sawa Da Rana Sai Gari Yayi Duhu Zaku iya yin tambaya.

© GIDAN AURE
08169562782

No comments:

Post a Comment