RAGE KIBA
wacce take so ta ragu yayin da kiba tayi mata yawa, to ga wani sirrin.
Da farko dai ki zama mai yawan motsa jikinki wajen ( training )
Na biyu sai ki samu wadannan sirrin kina yin shayi kina sha safe da yamma.
╭╮˘̩ shayi ba madara
╭╮˘̩̩ Lipton
╭╮˘̩ lemon tsami
╭╮˘̩ na’a-na’a
Da farko ki tafasa shayi ba madara tare da Lipton da na’a-na’a da kayan kamshi, sai ki matsa lemon tsami a ciki ki sa sukari ki rikka sha safe da yamma tare da yawan motsa jinkinki a duk lokacin da kika sha. To insha Allah Zaki ga yadda jikinki zai komo bayan wata daya.
© GIDAN AURE
No comments:
Post a Comment