21 Feb 2018

MAGUNGUNA DA HABBATUSSAUDA

MAGANIN CANCER ◦
tana maganin cancer , wato daji kenan , idan me gyambo ne sai a samo ganyen durimin a tafasa shi tare da garin habba a sa khaltuffah da Zuma a rinka sha sau uku a wuni.
Wurin gyambo kuma za ' a wankeshi da ruwan khaltuffah sai kuma a dinga barbada habba a kan gyambo .

✎ MAGANIN SANYI DA SHAN INNA ✎
tana maganin ciwon sanyi , da shan Inna , in ana hada garin habba da madara ko nono shanu da zuma Ana sha, sai kuma asamu man habba ayi ruqya Ana shafawa a kafan da ya kamu da sanyi .

▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃ ・ULSER ・・TYPIOD ・
• TYPIOD • malamai suka ce , za ' a Iya samun hulba garinsa cokali daya, a samo Zuma sai a tafasa , sai a sami khaltuffah, madadaici a Kara za ' a dinga sha Rabin Kofi kafin a karya da safe a sha, haka da Rana , haka da dare ,shima za ' a sami nasara insha Allah .
• ULSER • Ana amfanin da garin hulba , da garin habba , da zuma, a gauraya su waje daya , a dinga sha da safe , kafin a karya, sai bayan awa daya aci abinci, haka da Rana , da dare , ko a sami man hulba a dinga sha da zuma za ' a sami waraka.

▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃ ・KARIN RUWAN MANIYI ・
yawan shan zanjabil a cikin madara, yana karawa insha Allah.

▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃▃ . KAWAR DA WARIN GABAN MACE . ❀
bagaruwa . ❀ kanunfari. ❀ hulba . Zaki hade su guri daya ki tafasa wanna ki rinka zama a ciki wanna hadin yana matukar hada mace.

© Gidan aure

No comments:

Post a Comment