CUTUTTUKAN DA SUKE DAMUN AL'AURAR MATA, WATO(VAGINA DISEASE)
Kamar yadda bincike ya nuna cewa akwai cututtuka da yawa masu damun al'aurar 'ya'ya mata, kama daga balagarsu zuwa fara xaukar ciki har zuwa dina al'adarsu. Kamar:
(1)Warin gaba (odour):- Warin gaba na 'ya'ya mata yana samuwa saboda wasu dalilai da suke jawo shi kamar haka:
1- Tafiya ba wando.
2- qin wanke farji bayan jima'i.
3-qin wanke farji da ganyen magarya da misali bayan an yi al'ada.
4-barin wando ya kai kwana uku a jiki.
5-kama ruwa da ruwa mai sanyi qarara.
6-Qin wanke gaba bayan an tsuguna a Masai.
7-Mace ta ringa biyawa kanta buqata da hannu ko wani abu.
Ki sani cewa war yana fitowa daga gurare uku kamar haka:-
Hammata.
Farji.
Baki. Saboda haka lallai ne ki bada kulawa ta musamman a wannan gurare.
FA'IDA; Mace mai son kar miji yaji wari a gareta yayin saduwa sai ta nemi:
a)Miski. b)Ambar c)Ganyen magarya d)Rihatul Hubbi. e)Zam-zam. f)Ma'ul – miyahi
Ki haxasu guri xaya ki tafasa kaxan in ya huce ki zuba a buta ki qar ruwa dashi kuma ki shafe gefen farjinki da cinyoyinki da qirjinki to zaki mamaki yadda mijinki zai riqeqi da kyau da nuna soyayya a gareki.
(2)KUMBURIN GABA (INFLAMMATORY)
Qaiqayin gaba da (Emetic), wannan cututtuka suma suna damun al'aurar 'ya'ya mata qwarai da gaske mai wannan larura ta nemi waxannan abubuwa: QAIQAYIN FARJI (Emertic)
Kashin akuya.
Tafarnuwa.
Garin hulba.
Man shanu. Sai ta tafasasu ta dinga shiga ciki da xuminsa sau uku a rana zata warke insha Allah.
(3)ZAFIN GABA (Pain) Mai fama da wannan matsala sai ta nemi:
Ganyen kabewa.
Ganyen zogale.
Man kaxanya
Majigi.
Hulba.
Sai a haxa su guri guda a kwava da man ta ringa shafawa sau uku a rana, duk shafawa sai ta wanke da ruwan xumi za tayi mamaki qwarai.
(4)ZUBAR RUWA (Leaking) Mai zubar da ruwa a gabanta sai ta samu:- Saiwar zogale. Saiwar rai xore. Garin tafarnuwa. Barkono da daddawa. A dakesu ayi yaji ta ringa sanyin da baki sani ba sai ya fita.
(5)RASHIN HAIHUWA (INFERTILITY) Wannan ma matsalace wadda take samuwa daga waxannan abubuwa:-
(6)SANYI KO ZAFIN MAHAIFA: Waxannan suma suna hana mace ta samu ciki saboda illolin, da suke tattare da hakan.

No comments:
Post a Comment