21 Feb 2018

YADDA ZAKI DAWO DA NI'IMARKI BAYAN KIN HAIHU

・✿✿ BAYAN SATI BIYU DA HAIHUWARKI ❀❀ ・ 
♜GIDAN ⇔ AURE ♜ 
➽ IDAN KIN HAIHU ➽ sai ki Fara shirya jikinki don tarbar maigida , don in dai lafiya kika haihu Daga lokacin Zaki tsinci kanki cikin kuzari . 
Duk wanda ya ganki zai ganki tas kamar ba ki haihu ba . 
Don haka tunda tafiyar ta samu sai a Fara shirya jiki , Kiyi kokarin a dafa miki kaza irin ta masu jego ki Fara ci , ( Inda babu kada ki matsawa mijinki ) cin kazar yana Kara gyaran kasan mace maigida yaji ta zam- zam kamar bata haihu ba . 
❮❯ shan ya' yan itatuwa akai - akai baran ma( kankana , abarba , gwada , lemon Zaki . 
❮❯ ki dinga yin Kunun aya kina sha. In zai samu Kiyi kullum , Amma karki dinga zuba sukari Dan kadan Zaki dinga sawa ko ki sha haka . 
❮❯ shan maganin Mata mai kyau ( habbatus- sauda , Zuma , dabino , aya ,madara , nono Amma me kyau . 
❮❯ shan Zuma madi , tsimi da saurabsu . 
❮❯ Tun Daga ranar da kika haihu har zuwa lokacin da Zaki yi arba' in ki zama cikin tsaftace jiki da gyaran jiki , gyaran jariri , gyaran gida . 

❝KUMA KARKI YI SAKE DA YIN TURAREN WUTA DANA JIKI DA GIDANKI DA JIKINKI❞ 

don wasu matan idan suka haihu sai kaganta ( ragajab ba tsaftace jiki ) ko ina su a ganin su idan Ana jego ba a gyaran jiki tunda mijinta Baya tare da su a shimfida , kana zuwa kusa dasu sai kaji wari da karni, wanda a musulinci ko yau mace ta haihu jini ya dauke Mata a ranar data haihu, mijinta yana da ikon zuwa ya sadu da ita a Rana . 

©GIDAN AURE 

No comments:

Post a Comment