21 Feb 2018

Buhari Ya Gaza Kuma Babu Wanda Ya Isa Ya Hana Mu Fada - Fati Muhammad

"Lokacin da muka ringa kashe kudinmu akan BUHARI muna yakar JONATHAN ba kuyi magana ba sai yanzu zaku zo Kuna Zaginmu don mun fadi Ra'ayinmu a kansa..
BUHARI ya gaza kuma Babu wanda ya isa ya hanamu fadar Albarkacin bakinmu tunda Doka ta bamu dama."

No comments:

Post a Comment