21 Feb 2018

HAUWA MUKHTAR TACE SAI BUHARI 2019

a-finan Hausa, Hauwa Muktar kenan a wadannan hotunan nata inda take rike da tsintsiya watau alamar jam'iyyar APC, ta bayyana cewa babu gudu babu ja da baya inaha Allah sai baba Buhari.

Tana tare dashugaba Buhari dari bisa dari, kuma idan aka samu mutum daya da baya son Buhari to sai an samu goma da zasuce auna sonshi.

No comments:

Post a Comment